Ruwan Sama na Farko Sun Sauka A ..........

Ruwan Sama na Farko Sun Sauka yau a Greenland Atarihin Duniya Ruwan Sama basu taba Sauka Awanan Bagiren ba Mai cike da Dussar Kankara Tsawon Dubban Shekaru Wanan yana Alamtar Irin Halin da Duniya take Ciki na Dumamar Yanayin da'ake Fuskanta Wanda ba'ataba Shiga Irinsa ba



Comments

Popular posts from this blog

Za a hukunta duk wanda aka samu da aikata laifi a rundunar SARS - Malami

An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau

Kisan mutane 20: Matawalle ya kaiwa Buhari kuka Villa (Hotuna)