KUDUQUFA WAJAN ADU'O'I ~Shugaban Kungiyar ZASDA Yayi Kira



Shugaban Hadadiyar Kungiyar nan ta ZASDA yayi Kira ga Membobin Kungiyarsa Dasu dukufa Wajan dagewa da Addu'o'i Acikin Wadanan Kwanaki Mafi Dararja na Goman karshen  Watan Ramadan

Azantarwa da Mukayi dashi ta Wayar Tarho yace  Addu'a ita kadaice babbar mafita ga Halin da Al'umar mu suke ciki na Halin ko inkula  damuke fuskanta ga Shuwagabbanin mu  

Hakama Chairman din yayi Albishir Ga Membobin Wanan Kungiyace cewa Akwai Tsare Tsare masu dinbin Yawa da kungiyar zata Aiwatar Idan Allah Mai kowa Mai komi ya kaimu bayan Sallah.

Allah taimaki Wanan Kungiya Ya Taimaki Al'umar Garin Zauma da Taimakonsa Ya biymana da Bukatocin mu na Alkhairi Nagode


Yusuf Sukarijo Assistance PRO ~ZASDA 

5/5/2021

Comments

Popular posts from this blog

Za a hukunta duk wanda aka samu da aikata laifi a rundunar SARS - Malami

An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau

Kisan mutane 20: Matawalle ya kaiwa Buhari kuka Villa (Hotuna)