BA'A TABA NAGARTACCIYAR QUNGIYA A ZAUMA BA IRIN (ZASDA)~Abbas Ibrahim PRO



Ba'a taba Nagartacciyar qungiya a tarihin Garin Zauma ba kamar Zauma Social Developement Association, Dalilin fadan haka Shine Wannan Qungiya zan iya Cewa Itace Qungiyar farko Dake fafatukar kawar da Banbancin Aqida da kuma Siyasanci, idan nace Siyasanci Ina Nufin Rikicin da ke Shiga Tsakanin Mutane Abisa Ra'ayi na Wata Jam'iya , To Wannan Qungiya ta fara Samun Nasara Sosai akai , kuma Itace Qungiyar data bayar da Dama ga duk dan Zauma Mai son Cigaban Zauma ya shigo batareda wani Banbanci ko Tsangwama da Nuna qarancin Shekarun wani ba, atakaice dai cigaba kawai da kishin Gari, Sannan Qungiyar Zauma Social Developement Association, Ta samu Goyon baya ga Malamai, Matasa da Kuma Masarautar Birnin Zauma, Qungiya Ce Mai Cikakken Tasri na Gaskiya awajen gabatar da Aiki musamman na Kudi, da kuma Amintattun Mutane acikin Ta Masha ALLAH Wannan Qungiya ta samu Nasarori masu yawa, ALLAH ya qara Taimakon Wannan Qungiyar tay Zauma Social Developement Association (ZASDA). 1-1-2021

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Za a hukunta duk wanda aka samu da aikata laifi a rundunar SARS - Malami

An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau

Kisan mutane 20: Matawalle ya kaiwa Buhari kuka Villa (Hotuna)