YANZU-YANZU: Gwamnatin Jihar Neja Ta Hana Zagayen Mauludi



 Gwamnatin Jihar Neja Ta Hana Zagayen Mauludi Biyo Bayan Rikicin Zanga-zangar Rushe SARS

Gwamnatin jihar Neja ta haramta zagayen Maulidi wanda zai gudana ranar Asabar a fadin Jihar.

Gwamnatin ta ce ta yi hakan ne domin dakile aukuwar zanga-zangar EndSARS da ya haifar da satar kayayyakin Gwamnati da kuma fasa rumbun abinci da matasa suka yi a wasu jihohin.

Daga Jamilu El Hussain Pambegua

Comments

Popular posts from this blog

Za a hukunta duk wanda aka samu da aikata laifi a rundunar SARS - Malami

An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau

Kisan mutane 20: Matawalle ya kaiwa Buhari kuka Villa (Hotuna)