Rundunar Soji ta karbe iko da tsaron gidan gwamnatin jihar Imo



Sojoji sun karbe iko da gidan gwamnatin jihar Imo - Dakarun rundunar soji sun mamaye hanyoyin shiga gidan gwamnatin jihar Imo, 'Douglas House'. - Sojojin sun yi hakane domin hana fusatattun ma su zanga-zanga samun damar shiga gidan Da sanyin safiyar ranar Laraba ne sojoji suka isa 'Douglas House' bayan dokar ta bacin da gwama ya saka ta fara aiki rundunar-soji-ta-karbe-iko-da-tsaron-gDuk da babu labarin samun wata barna yayin zanga-zangar ENDSARS a jihar Imo, wasu matasa sun yi yunkurin kona wani ofishin 'yan sanda a Ihiagwa. Da yawan mazauna jihar sun gaggauta komawa gidajensu da yammacin ranar Talata bayan sanar da baza 'yan sandan kwanton da tarzoma a fadin Najeriya. A wani labari na daban, Bata-garin matasa a ranar Laraba sun banka wa gidan iyayen gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, wuta.

Dandazon masu zanga-zanga sun yi tururuwar fitowa domin cigaba da gudanar da zanga-zanga duk da sanarwa da gwamnan jihar, Hope Uzodinma, ya fitar da yammacin ranar Talata. -ta-karbe-iko-da-tsaron-gidan-gwamnatin-jihar-imo.html

Comments

Popular posts from this blog

Za a hukunta duk wanda aka samu da aikata laifi a rundunar SARS - Malami

An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau

Kisan mutane 20: Matawalle ya kaiwa Buhari kuka Villa (Hotuna)