Majalisar dattawan Najeriya ta yi zaman gaggawa na sirri kan zanga-zangar #EndSARS




Majalisar dattawan Najeriya ta yi wani zaman gaggawa kuma na sirri a ɗazu inda ta cimma matsaya gabatar da wasu shawarwari ga Shugaba Muhammadu Buhari kan halin da kasar ta shiga.

Kan haka ne Haruna Shehu Tangaza ya zanta da mataimakin mai tsawatawa na majalisar Sanata Alyu Sabi Abdullahi kan sakamakon zaman na dazu.

Ga dai abin da ya ce da shi, sai ku latsa lasifikar ƙasa don sauraro:



Comments

Popular posts from this blog

Buhari ya ce ba tallafin gwamnati aka wawushe a jihohi ba

HANYAR DA ZA’A BI DOMIN A INGANTA TSARON CIKIN GIDA NIGERIA

Yan bindiga sun kai hari Masallaci a Nasarawa, sun yi awon gaba da Masallata 17