Fashewar bututun iskar gas a Lagos ya jawo gobara


Gobara ta tashi a wata tashar iskar gas da ke yankin Baruwa a
jihar Legas da ke kudu maso yammaicn Najeriya.
Wutar ta tashi ne da misalin ƙarfe 6 na asuba a cewar
hukumomi amma ba su bayar da wasu ƙarin bayanai kan
lamarin ba.
Wasu mazauna yankin sun fara wallafa bidiyo da hotunan abin
da ya faru a shafukan sada zumunta.

Comments

Popular posts from this blog

Za a hukunta duk wanda aka samu da aikata laifi a rundunar SARS - Malami

An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau

Kisan mutane 20: Matawalle ya kaiwa Buhari kuka Villa (Hotuna)