Boko Haram: MNJTF ta nemi taimakon sojojin kasar Kamaru



Rundunar sojojin haɗin gwiwa na ƙasa da ƙasa da ke yaƙi da Boko Haram a Tafkin Chadi, MNJTF ta nemi taimakon sojojin kasar Kamaru.

Kwamandan MNJTF Yusuf Ibrahim ne ya mika wanna rokon yayin da ya kai ziyara Maroua a ranar Asabar.

Dakarun sojojin hadin gwiwa na kasa da kasa, MNJTF, ta nemi taimakon rundunar sojojin Kamaru don yaki da Boko Haram - Kwamandan MNJTF, Ibrahim Yusuf ne ya yi wannan rokon yayin da ya ziyarci Gwamna Midjiyawa Bakari a Maroua ranar Asabar - Yusuf ya ce taimakon da sojojin Kamaru na Sector 1 na MNJTF suka bada ne ya taimaka 'yan ta'adda da yawa suka mika wuya Dakarun hadin gwiwa na kasa da kasa da ke yaki da Boko Haram (MNJTF) ta tuntubi rundunar sojojin kasar Kamaru ta taimaka mata a yakin da ta ke yi da 'yan ta'addan Boko Haram a Najeriya. Wannan na cikin wata sanarwar ce da kakakin MNJTF Kwanel Muhammad Dole ya fitar a ranar Asabar kamar yadda The Punch ta ruwaito.

Comments

Popular posts from this blog

Buhari ya ce ba tallafin gwamnati aka wawushe a jihohi ba

KUDUQUFA WAJAN ADU'O'I ~Shugaban Kungiyar ZASDA Yayi Kira

Association with the company and the