Bidiyo: Abubuwan al'ajabi da baku sani ba game da Shugaba Buhari

Ko a cikin sa'oinsa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi zarra kuma ya tsaya ba kamar sauran ba.

Ya yi shugaban kasa a zamanin mulkin sojoji, shugaban PTF da kuma shugaban kasa na farar hula.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da abubuwa masu tarin al'ajibi a tattare da shi.
A duk lokacin da aka fara magana a kan tarihin Najeriya, dole ne a kira sunan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Hakan ta kasance ne sakamakon rawar da ya taka a wasu muhimman abubuwan da suka faru kuma suka sauya akalar kasar nan baki daya. Daga zamansa shugaban kasa a yayin mulkin soja har zuwa rike shugabancin PTF da yayi, da kuma zamansa shugaban kasa a karkashin mulkin fara hula. Dole a ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi zarra cikin sa'o'insa da kuma sauran takwarorinsa a duniya. Ga bidiyon wasu abubuwan al'ajabi da baku sani ba game da shugaban kasa Muhammadu Buhari. 

Comments

Popular posts from this blog

Buhari ya ce ba tallafin gwamnati aka wawushe a jihohi ba

KUDUQUFA WAJAN ADU'O'I ~Shugaban Kungiyar ZASDA Yayi Kira

Association with the company and the