An naɗa Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau



Gwamnatin jihar Kaduna da ke Najeriya ta naɗa Ahmad Nuhu
Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau.
Sakon da aka wallafa a shafin gwamnatin jihar na Twitter, ya
ambato Gwamnatin jihar na cewa "Gwamnatin jihar kaduna ta
sanar da nada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sarkin
Zazzau na 19.
Ya mayer gurbin Mai Martaba Alhaji (Dr.) Shehu Idris wanda ya
rasu ranar Lahadi, 20 ga watan Satumba 2020, bayan ya
kwashe shekara 45 yana kan mulki."

Comments

Popular posts from this blog

Buhari ya ce ba tallafin gwamnati aka wawushe a jihohi ba

HANYAR DA ZA’A BI DOMIN A INGANTA TSARON CIKIN GIDA NIGERIA

Yan bindiga sun kai hari Masallaci a Nasarawa, sun yi awon gaba da Masallata 17